Hausa
Kanun Labaru
-
Jawabin Rantsar Da Shugaba Barack Obama
Mataimakin Shugaban kasa, Babban Mai Shari’a, wakilan Majalisar kasar Amirka, manyan baki da jama’ar kasa: (PDF 70KB) »
-
Amirka Da Nijeriya Sun Tantauna Game Da Inganta Samar Da Makamashi
Tunanin masu zuba jari, game da cin hanci da rashawa da tangardar ayyukan ma’aikata, da kuma amincewa da masu zuba jarin, game da kokarin gwamnati, na mutunta duk wata kwakkwarar yarjejeniya, sune za su bayar da sakamakon al’amarin sayar da hannuwan jarin Nijeriya, game da bangaren samar da makamashi, nan gaba. (PDF 55KB) »
-
Sai Godiya Shirin Taimakon Kai da Kai Na Jakada A Fannin Bude Asibitin Al’ummar Tokbet
Ranar 12 ga watan JanairunOn 2013, Mukaddashin Babban Jami’in Jakadanci, Jim McAnulty, ya tafi ga al’ummar Tokbet, dake Jihar Filato, don kaddamar da Asibiti da Wurin Haihuwa, a Tokbet. Asibitin, wani bangare ne, na hadin gwiwar dake tsakakin kungiyar Bunkasa Al’ummar Tokbet, da Shirin Bayar da karamin Tallafin Jakadancin kasar Amirka. (PDF 72KB) »
-
Hukumar USAID Ta Lamunci Aikin Noman Nijeriya Da Yarjejeniyar Gwamnatin Amirka Ta Miliyan Dari
A wani bikin da aka yi a Babban Bankin Nijeriya, ranar 17 ga watan Janairun 2013, Kantoman Hukumar Bunkasa Harkokin kasashen Duniya ta kasar Amirka, (USAID), Dokta Rajiv Shah, da Gwamnan Babban Bankin Nijeriya, Mallam Sanusi Lamido Sanusi, da kuma Ma’aikatar Aikin Noma da Bunkasa Ayyukan Karkara, ta Nijeriya... (PDF 61KB) »
-
Ciniki Tsakanin Juna Shine Abin Yi
Farawar Taron Hukumar Yarjejeniyar Harkokin Ciniki da Tsarin Zuba Jari, (TIFA), na bakwai, tsakanin Nijeriya da kasar Amirka, ke da wuya, a Birnin Abuja na Nijeriya, ranar Litinin, 3 ga watan Disambar 2012 (PDF 33KB) »
-
Gwamnatocin kasar Amirka da Jihar Bauchi Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Amincewa da Inganta Samar da Ruwan Sha da Tsabta a Jihar Bauchi
Gwamnatin kasar Amirka, tare da Gwamnatin Jihar Bauchi, sun sanya hannu, a kan yarjejeniyar samar da ruwan sha da tsabta, a Jihar Bauchi, ranar 27 ga watan Nuwambar 2012, bisa ga wani hadin gwiwa da Hukumar Bunkasa kasashen Duniya ta kasar Amirka, dake Nijeriya, (USAID/Nigeria). (PDF 148KB) »
-
Sanarwar Shugaban kasa – Ranar Tunawa da Bakin Tekun Pearl Harbor Ta 2012
Ranar 7 ga watan Disambar 1941, kasarmu ta abka cikin wani bala’in daya daga cikin manyan hare-haren da aka kawo wa jama’ar kasar Amirka. (PDF 51KB) »
-
Hukumar CDC A Nijeriya Ta Jaddada Muhimmancin Kula da Cututtuka A Nijeriya
Ofishin Jakadancin kasar Amirka, ya shirye wani taron manema labaru, ranar Laraba 28 ga watan Nuwamba, inda ya bayyana irin kokarin da Ranar Tunawa da Cutar kanjamau, (AIDS), da kuma Cibiyar Kula da Cututtuka ta kasar Amirka... (PDF 44KB) »
-
Jawabin Mataimakin Sakataren Harkokin Mulkin Demokradiyya, ‘Yancin dan Adam da kwadago, a Birnin Lagos na Nijeriya
Ina mai farin cikin da na dawo Nijeriya, kasar da na taba ziyarta, a shekarun 1990. Kamar kullum, ina alfahari da zimma da kawaici da kuma gaskiyar jama’ar Nijeriya. (PDF 75KB) »
-
Hadin Kai Tsakanin Bambanci A Nijeriya: Darasi Daga kasar Amirka‛ – Jawabin Ambasada Terence P. McCulley A Taron Shekara Na kungiyar Tsofaffin Daliban Shirin Hubert H. Humphrey Fellowship Reshen Nijeriya
Abokina, Cif Famutimi, wanda Shugaban kungiyar Tsofaffin daliban, Mazi Sam Ohuabunwa, ya wakilta da Shugaban Hukumar Harkokin Cinikin Hadin Gwiwar Nijeriya da Amirka, ta kasa, da Babban Darektan Cibiyar Nazarin Harkokin kasashen Wajen ta Nijeriya, da Shugaban kungiyar Tsofaffin daliban na Shirin HHH Fellowship; (PDF 126KB) »
Rumbun Labaru
- Ofishin Jakadancin Amirka a Nijeriya Ya Gabatar da Gasar Bikin Wake-waken Tunawa da Cutar kanjamau na Duniya Ga Matasa a Abuja (PDF 95KB)
- Inganta harkokin Wasannin kananan Mata Na ‚Naija Girlz Got It‛ da ‚Kick Like a Girl (PDF 51KB)
- Ambasada McCulley Ya Jinjina Wa Rundunar Mayakan kasar Amirka Ta Musamman Ranar Cikarta Shekaru 237 Da Kafawa (PDF 50KB)
- Ambasada McCulley Ya Jinjina Wa Rundunar Mayakan kasar Amirka Ta Musamman Ranar Cikarta Shekaru 237 Da Kafawa (PDF 50KB)
- Ofishin Jakadancin Amirka A Abuja Ya Yi Bakoncin ’Yan Wasan Nijeriya (PDF 36KB)
- Sakon Sakatariya Clinton Ga Bikin Cika Shekaru 237 Da Kafa Rundunar Mayakan Amirka Ta Musamman (PDF 33KB)
- WAKILAN GWAMNATIN NIJERIYA 24 SUN HALARCI BITAR KOYON DABARUN AIKI DA ’YAN JERIDU (PDF 54KB)
Walafe-Walafe da Muhimman Rahotanni
- Mujallar eJournalUSA - ZimmarAikin Sa-Kai (PDF 750KB)
- Mujallar eJournal USA - Yin Amfani Da Rundunar Jama’a Ta Hanyar Sadarwa 2.0 (PDF 1.23MB)
- e-Journal-Bai_Wa_Mata_Da_Budurwowi_Ilimi (PDF 309KB)
- Mujallar eJournal USA - Yi Wa Kasahsen Duniya Hidima — Shekaru 50 Na Inganta Zumunci (PDF 1.3MB )
- Mujallar eJournal USA - Harkokin Kasuwancin Matasa (PDF 545 KB)
- Jawabi Shirin Obama Na Maido Da Sojoji Daga Kasar Afghanistan (PDF 101 KB)
- Rahoton Hukumar 'Yancin Dan Adam Na 2010 Game da Nijeriya"(PDF 320 KB)
- Mujallar eJournal ta Amirka: Gudanar da Kyawawan Ayyukan ‘Yan Sanda (PDF 369 KB)
Linzamin Karatu
-
Adobe Acrobat Reader
Anyi ajiyar dukan labaru, rahotanni da wallafe-wallafen mu cikin madauren rubutu na PDF. Sai da linzamin Karatu na Adobe Acrobat Reader za’a iya a bude, a karanta, a tace, a kuma buga su a sauwake. A tabo wannan farfajiyar dake sama domin samun Adobe Acrobat Reader ta kyauta.
Mujallar eJournal USA
-
Ofishin Harkokin Watsa Labarun Duniya na Kasar Amirka ne, ke wallafa mujallar eJournal USA. Kowace fitowa na bincika manyan al’amurran da Kasar Amirka da sauran Kasashen duniya ke fuskanta, da kuma fadakar da masu karatu, na duniya, game da Kasar Amirka da martabarta da tunaninta da kuma cibiyoyinta.
Kundin Kaddamar da ‘Yancin Kai
-
Kaddamarwar da Jihohi goma sha uku hadaddu na Amurka suka yi
A duk lokacin da ya zama wajibi akan wata al’umma guda ta rusa cibiyoyin siyasar da suka hade hancin ta wuri guda domin maye gurbinsu da wadansu cibiyoyi, kuma domin hade hancin karfin tasirin ikon da Ubagiji Ya hallici Bil Adama da su da na halitta, akidar mutunci ta tanadi cewa su fayyace dalilan da yasa suka yanke shawarar kawo wannan rarrabuwar.
FATAUCIN BIL ADAMA A NIJERIYAR
-
NIJERIYA A (RUKUNI NA 2)
Nijeriya kasa ce da ta zama wuri, kuma zango da wajen kai yara da matan da ake fatauci, don ayyukan kwadago da karuwanci. Ana fataucin jama’ar Nijeriyar ne daga yankunan karkarar dake kasar, inda mata da ‘yan mata ake sa su barance da karuwanci, su kuma kananan yara, maza, na ayyukan kwadago da tallace-tallace da hakar ma’adinai da fasa duwatsu da noma da kuma da bara.