Skip Global Navigation to Main Content
Skip Breadcrumb Navigation
Hausa

Kanun Labaru

Rumbun Labaru

Walafe-Walafe da Muhimman Rahotanni

Linzamin Karatu

  • Adobe Acrobat Reader
    Adobe Acrobat Reader

    Anyi ajiyar dukan labaru, rahotanni da wallafe-wallafen mu cikin madauren rubutu na PDF.  Sai da linzamin Karatu na Adobe Acrobat Reader za’a iya a bude, a karanta, a tace, a kuma buga su a sauwake.   A tabo wannan farfajiyar dake sama domin samun Adobe Acrobat Reader ta kyauta.

Mujallar eJournal USA

  • Mujallar Ejournal USA

    Ofishin Harkokin Watsa Labarun Duniya na Kasar Amirka ne, ke wallafa mujallar eJournal USA. Kowace fitowa na bincika manyan al’amurran da Kasar Amirka da sauran Kasashen duniya ke fuskanta, da kuma fadakar da masu karatu, na duniya, game da Kasar Amirka da martabarta da tunaninta da kuma cibiyoyinta.

Kundin Kaddamar da ‘Yancin Kai

  • Kaddamarwar da Jihohi goma sha uku hadaddu na Amurka suka yi

    A duk lokacin da ya zama wajibi akan wata al’umma guda ta rusa cibiyoyin siyasar da suka hade hancin ta wuri guda domin maye gurbinsu da wadansu cibiyoyi, kuma domin hade hancin karfin tasirin ikon da Ubagiji Ya hallici Bil Adama da su da na halitta, akidar mutunci ta tanadi cewa su fayyace dalilan da yasa suka yanke shawarar kawo wannan rarrabuwar.

FATAUCIN BIL ADAMA A NIJERIYAR

  • NIJERIYA A (RUKUNI NA 2)

    Nijeriya kasa ce da ta zama wuri, kuma zango da wajen kai yara da matan da ake fatauci, don ayyukan kwadago da karuwanci. Ana fataucin jama’ar Nijeriyar ne daga yankunan karkarar dake kasar, inda mata da ‘yan mata ake sa su barance da karuwanci, su kuma kananan yara, maza, na ayyukan kwadago da tallace-tallace da hakar ma’adinai da fasa duwatsu da noma da kuma da bara.