Kimanin ma’aikatan hakar mu’adinai dubu uku da dari shida aka kora jiya Talata a Afrika ta kudu, yayinda kungiyar kwadago take ci gaba da tada kayar baya a kamfanonin hakar mu’addanan kasar.
Kwararru a asusun bada lamuni na kasa da kasa sun ce farfadowar tattalin arzikin kasashen duniya zai rika tafiyar hawainiya bana,
Atoni-Janar na Najeriya, Mohammed Bello Adoke, yace maimakon haka zasu yi kokarin sayen yankin daga hannun kasar Kamaru.